Assalamu Alaikum Maziyartan Wannan Shafi Na Mu Na PressHausa.com Shafin Da Yake Kawo Muku Sabbin Wakokin Siyasa Na mawaka daban.

A Yau Muna Dauke Da Wata Sabuwar Waka Da Mawakin Siyasa Ya Rera #Alh Jamil Jadda Dan Garko Kano State. Domin Shi Ba Bako Bane A Kano Haifafen Dan Kano Ne.

Yayi Wannan Waka Don Nuna Nashi Farin Ciki Ganduje Ya Lashe Zaben Gwamnan Kano, Kamar Dai Yadda Kowane Mawaki Yayi Tasa Murna.

Ku Saurari Mawakin Zakuji Yadda Ya Rera Wakar Allah Ya Kara Masa Basira Ameen.

Download Music Now

Source www.PressHausa.Com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here