Assalamu alaikum Masoya Wakokin Siyasa Da Masoyan Mawakan Siyasa Baki Daya Barakan Ku Da Zuwa Wannan Zaure Namu Na PressHausa.com Zauren Dake Kawo Muku Sababbin Wakokin Siyasa Daban Daban.

A Yau Ma Muna Dauke Da Wata Sabuwar Wakar Siyasa Da Mawakan APC Suka Rera Zuwaga Baba Buhari Da Gwamnan Jahar Kano Dr Umar Abudulahi Ganduje Katimul Islam.

A Cikin Wakar Zakuji Muryoyin Mawakan Kamar Haka:-

(1) Rarara 

(2) Jamil Jadda Garko

(3) Ado Gwanja

(4) Aminu Afandaj

(5) Ibrahim Yala

Da Dai Sauran Su Duk A Cikin Wakar Tasu, Ga Wakar Nan Kasa Kusha Sauro Lafiya.

Download Music Now

Source www.PressHausa.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here