Bayan Ana Ta Bikin Rantsar Da Baba Buhari Tare Da Gwamnoni Kasar Najeriya. Haka A Yau Ne Aka Gudanar Da Rantsar Da Gwamnan Jahar Kano Dr Umar Abdullah Ganduje.

Wanda Yayi Dai Dai Ga Watan 29-05-2019 Da Dukkan Sauran Gwamnoni Najeriya Baki Daya.

Baya Ga Haka Sanin Kune siyasar Jahar Kano Tafita Daban Da Ta Duk Wata Siyasa Dake Fadin Najeriyar Nan Domin Anata Rade Radin  Cewa Za’a Kwace Mulki A Baiwa Abba Gida Gida Amman Duk Da Hakan Allah Bai Nufa Ba, Don  bayi Adalci Ba.

Har Wayau Dai Muna Dauke Da Wata Tsarabar Waka Daga Mawakin APC Na Kasa Baki Daya Wato ( Alh Dauda Kahutu Rarara ) Wanda Shine Jagaban Duk Wata tafiyar Kamfen Baba buhari Na Mawaka Tare Da Gwamnoni APC Baki Daya.

Ga Wakar Nan Kasa Kusha Sauraro Lafiya:-

Download Music Now

PressLoaded Application here:- PRESSLOADED.APK HERE

Source www.PressHausa.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here