m

Ta tabbata gobe Talata take Sallah yayin da sabon jaririn watan Shawwal ya bayyana a kasar Saudiya. Hakika gobe ne 1 ga watan Shawwal na shekarar Alif dubu daya da dari hudu da arba’in bayan hijirar fiyayyen Halitta daga birnin Makkah zuwa Madinah.

A gobe da ta kasance Talata, 4 ga watan Mayun 2019, za a gudanar da shagulgula na bikin karamar Sallah a kasar Saudiya yayin da jaririn watan Shawwal ya bayyana a Yammacin yau bayan an kai azumi na ashirin tara.

Ku Shiga Nan:- Domin Karin Bayani Da Guraren Da Aka Ga Watan.

Source www.PressHausa.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here