Sabuwar wakar Saniyon M Inuwa mai suna ” Yar Fara ” Wannan wakar ta yar fara kai ammafa har da bakar ma duk takuce kawai ku shashagali yan mata har da maza .

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– ‘yar Fara Mai Kyawun Kallah.

– Gaki Da Alkunya

– Komai zatayyo na lura kunta akwai kyawun niyya

– Dawo ‘yar uwa.

– santali mai kyawun kallah

– Karbi zoban kauna.

– Gshi mun dauko Al-adar Kar-kara.

Download Music Now
Source www.pressloaded.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here