Akwai dalillai dayasa mata dayawa mata basu sanin realising kuma wasu basu ma taba sanin ko yinsa ba.
Hanyoyi biyu na samun biyan bukata da harzaisa mace tarika samun realising sune kode on ko off wannan kada adamu da abinda nake nufi dasu anan abinda yakeda muhimmanci shine yazama accelarator dinmu na cikin kwalwa yazama on yake ba off ba watau de yazama kwalwa mu tasan cewa munaso muyi realising din.

Idan yakasance akwai wannan a zuciyar mu to wadannan dalillan sune kesa wasu daga cikin dalillan dayasa mata basu realising kamar haka :-

⌛-Akwai matanda har su gama rayuwarsu koyo suke abinda yashafi wannan bangaren na kwanciya da miji.

⌛ -Mata dayawa suna tunanin su matane basu realising, sude kawai su taimaka ma mazansu ne suyi.

⌛-Wasu matan basu so, dayawa mata sunfi gamsuwa da jindadi jikewar da sukeyi lokacin da sha’awarsu ko ake yin wasa akan suyi realising, wasu kuma mata tun anan suke realising dinsu.

⌛-Wasu matan ko dayawa sundauka realising zuwa yake kawai, a a ko mazanda akaga suna realising da wuri dayawansu kawo ma ransu ne abin da wuri yasa sukeyi shiyasa cikin treatment ake basu shawara sudaina saurin kawo ma ransu shi zai taimaka su kara lasting.

⌛ -Wasu matan ba penetration kawai kesa su suna realising ba duk yadda za ashige su basuyi ko hour daya ko fiye bazasu yiy, amma idan aka shige su kuma ana Wasa da hannuwansu ko aka rike hannuwansu ko kuma aka tallabo kashin kafadarsu aka hada da na mijin aka matse ko kirji da kirji suka hadu, wasu matan suna son ana jima’i ana masu magana wasu ana kurara su, wasu anayi ana fadin sunansu, wasu sunfi son a fara firar soyayya kafin Wasa.

⌛-Mata suna daukar lokaci gaskiya kafin su samu realising dayawansu, watau kamar haihuwa ko nakuda ne wasu sukan dauki lokaci basu haihuba wasukuma nakuda gajera xe saisu haihu.

Karanci minti 20 ne kafin dayawa mata suyi realising wasuma har hour ko fiyeda haka sukeyi.

⌛-Tunani da sake saken zucci, dayawa mata idan akazo jima’i tunanin su shine minene bayaso, miye yakeso, minene innayi yake bata masa minene innayi yake jin dadinsa wane irin kwanciya zamuyi dikde irin wadannan Tunani da sake sake na kawo cikas ga realising din mata.

⌛ -Wasu matan kuma abinda yake hanasu yin realising sune tunanin halittarsu, kirar jikinsuy, tafara tunanin ya fuskata take timbina yazanyi dashi, a a ai kibata tayi yawa, ko nono na sunxube wadannan de taunani haka. Tambayar shine miyasa mata ke irin wadannan taunani haka? Inada amsa amma bazan fada ba.

⌛-Damuwa akan rashin realising din, misali mace tarika tunani miyasa bani realising koda kuwa zata kara sha awa ne amma Damuwa ta tsaya ga rashin realising, inbana realisng mizai faru?, yaushe zanyi realisng, to yawan damuwar da yin realising din saikuma ya haidarda damuwar da tunanin damuwar dazai dauke hankali wajen yin abinda yadaxe.

*MISTAKE*

Akwai wasu kura kurai da mata keyi dasuke karasa basu yin realising lokacin jima’i kamar wadannan:

⏰-Tunanin ko cewa aiyasan abinda yadace, kada amanta ba kowa bane zai iya fahimtarki ko da kundade tare saikinyi wani abu misali kamar tattaunawa ko a lokacin daukar hannunshi zuwa inda kikeso yakasance, yin wasu hints lokacin da nakarshe gode masa da yaba masa akan kokarin sa.

⏰-Arika kawo ma rai cewa zaki iya realising kowane lokaci, kawo ma ran zaisa kiyi.

⏰-Rashin tattaunawa tsakanin ma’aurata babban matsala ne amma kada yazama sai lokacin za ayi maganar a a ayita lokacin daba jima’i za ayiba kuma ba cikin bedroom ba.

⏰-Damuwa da yadda miji zai kalle ki mistake ne babba sosai, anaso mace da confidence sosai.

⏰-Tsoro ko fargaba matsala ce sosai datake hana mace realising.

Source www.PressHausa.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here