Tauraruwar fina-finan Hausa, A’isha Tsamiya kenan a wadannan kayatattun hotunan nata data saki a shafinta na sada zumunta dan yin murnar zagayowar ranar haihuwarta.

A’isha ta taya kanta murnar zagayowar ranar haihuwarta sannan ta kuma yi fatan cewa Allah ka bamu mazaje na gari masu tsoron Allah, masu aure kuma Allah ya basu damar zama a gidajen mazansu.

Source www.pressloaded.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here