Najeriya talallasa kasar Kamaru da ci 3-2 a wasan da suka buga na neman cin kofin nahiyar Afrika a yau.

Odion Ighalo ne ya haskaka a wasan sosai inda ya ciwa Najeriya kwallaye biyu sannan ya bayar da taimako Alex Iwobi ya co ta uku.

A yanzu Najeriya ta kai ga matakin wasan kusa dana kusa dana karshe a gasar.
Source www.PressLoaded.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here