Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya abawa kokarin kungiyar Kwalljn kafa ta Super Eagles bisa kokarin da suka yi na cin kasar Egypt a gasar cin kofin Nahiyar Afrika dake wakana a kasar Egypt.

Download Sababin Fina Finan Algaita Indian Hausa

A sakon da me magana da yawun shugaban kasar ya fitar, Malam Garba Shehu yace, shugaba Buhari ya bayyana cewa, yana taya ‘yan kwallon murna kuma yana horansu da su mayar da hankali wajan ganin sun ci wasannin gaba dan zasu fi zafi kamin su su kai ga daukar kofin.

RAWar Fitsara:- 

Download Nigerian Top Blogs Newspaper Android Apps

Click Here To Download Full Game:- Download Video Now 

Source www.pressloaded.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here