Sabuwar Wakar Abubakar Shinkon Waka Ke Nan, Mawakin Mai Tashe Afagen Wakokin Soyayya Harma Na Siyasa Ko Biki.

Ga Wata Waka Da Yafitar A Acikin Wannan Lokaci Domin Faranta Cikin Masoyan Sa.

Shinko Ya Rera Wannan Waka Ga Wata Tsintuwa Da Allah Ya Bashi, Na Samun Wata Kyakyawar yarinya.

Ga Dai Wakar Nan Kusha Sauraro Lafiya:-

Download Music Now
Source www.pressloaded.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here