Shahararriyar Jarimar Kannywood Rahama Sadau Ta Sha Topin Allah Tsine Gameda Wasu Hituna Da Suka Jam Ayita Zagi Da Tsinuwa, A Wasu Sababin Hotuna Ta Da Ta Haska Domin Jin Dadin Rayuwar Ta,

Jarumar Dai Tayi Wadannan Hotuna Ba Don’t Komai Ba Sai Dan Ta Haska Kuma Taji Dadin Rayuwarta Kamar Yadda Kowa Ke Neman Abinda Ke Ransa Ya Biya Bukatar Sa Yaji Dadin.
Wasu Jama’a Nata Tsegumi Cewa Allah Ya Tabbatar Da Ita Kan Wannan Sana’a Da Ake Kwai Kwayo, Sai Dai Ita Jarumar Ko Uhmm Bata CE Ba Ta Zura Ido Da Kasa Kune Tana Jin Tsegumin Jama’a.

Ga Dai Hotunan Da Suka Jama Duk Waya Hayaniya:-

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here