Asslamu Alaikum Masoyan Wakokin Dauda Kahutu Rarara Barka Da Sake Kasancewa Tare Damu  cikin Wannan Lokaci.

A Yau Muna Dauke Da Wata Sabuwar Waka Ta Rarara Mai Taken (Ba Fada Bane Ba) Wannan Waka Tanada Harshen Damo Ko Nace Kukan Kurciya CE Ga Masu Hankali Kan Ganewa.

Domin Ji Da Kunnen Ku Kuyi Download Na Wannan Waka Ku Saurari Mawakin Da Kunnen Ku Kuji Komiye Yake Nufi Da Wannan Waka.

Download Music Now
Source www.PressLoaded.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here