MAGANIN CIWON KODA WATO KIDNEY

A Yau kamar kullum Haske Islamic Chemist yakawo maku wata fa’ida ga masu fama da matsalar koda kamar kumburin koda ko tsakuwar koda ko kuma kidney infection.

Tabbas burinmu a kullum muyi Amfani da nazarinmu domin saukaka wa ga al’umma wajen samun lafiyar su cikin sauki Tabbas munsamu farin ciki ga al’ummar da sukayi Amfani da maganin basir dinmu Daga jihohi daban daban wannan abun godiya ne ga Allah buwayi domin shine ya yarda maganin yayi aiki ba wayau ko dabarar mu ba.

I dan kana da matsalar KODA Wato Kidney disease to a samu khal tufah wato Natural Cider vinegar sai kusamu Zuma tare da Man Habbatu saudah a hadasu waje guda a dinga shan 15 ml da safe da yamma ga masu ciwon ulcer sai su dinga sha sau daya a rana.

Domin samun maganin wasu larurorin ko samun shawarwari sai a turo da sako a whatsapp a 08037624598

Ko a Nemi Shagonmu HASKE ISLAMIC CHEMIST Dake G 32 Kasuwar kawo kusa da massallacin Yanmasara KAWO Kaduna.

Allah yakara mana lafiya Ameen

Kuyi Share domin amfanuwar mutane.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here