Jama’a Maziyarta Shafin pressloaded.com Barman Ku Da Sake Saduwa Damu A Dai Dai Wannan Lokaci.

A Yau Muna Dauke Da Wata Sabuwar Wakar Wazirin Rarara (Yahaya Mai-dawaki/Naija Minnah).

Yahaya Wazirin Rarara:- Ya Rera Wannan Waka Mai Take( Iya Bakin Ka ) domin Yin Lura Da Abubuwa Dake Tafiya A Cikin Duniya.

Mawakin Wazirin Rarara Yayi kira Da Abbar Murya Cikin Wakarsa Da Muiya Bakin My A Wajen Furta Wasu Kalamai Na Tsegumi Kar Mu Sake Mudinga Furta Abubuwa Marasa Kyau Da Zasu Janyo Sabani Tsakanin Zamantakewar Mu Da ‘Yan Uwa.

Shine Yake Yin Kira Da Mu Iyah Bakin Mu Mu Daina Furta Kalaman Batanci Kar Su Zamemana Silar Haddasa Gaba Ga ‘yan Uwan Mu.

Ga Dai Wakar Nan Kuyi Download Ku Saurari Mawakin Naku.

Download Music Now
Source www.PressLoaded.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here