Sadeeya Haruna Tayi Kaca – Kaca da Wasu ‘Yan Kannywood Ta Kuma Tona Musu Asiri

Sadeeya haruna

Toh fa! Wata sabuwa, A jiya da safe aka tashi da wannan labari inda aka ga sadeeya haruna ta wallafa sabon video a shafinta na zumunta yayin da take zagin manyan jaruman kannywood.

A cewarta, wadannan jaruman da ta ambata sun yi gulmansu ita da chizo a group dinsu sannan suka ci musu mutunci kuma suka kirata da karuwa.

Ana haka ne fa, tonon asiri ya biyo baya inda duk ta fadi abinda wadannan jaruman sukayi mata A boye.

Source www.pressloaded.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here