Kaka yayi wa jikokinsa uku fyade Wannan labari gaskiyace ba kirkirrarren labari da aka zauna a ka shirya shi bace.

Uwa ce ta rubuta wannan labarin7u a rubuce inda ta turo tace ya kamata a nutsar da iyaye su kula da ‘yayansu sosai domin baka san wanene zai ci amanarka ba a ‘yan-uwa.

Mahaifin mijinta ne ya ziyarce su, kuma ita dama takan tafi aiki sai tabar gidan da mai aiki. Ranar aka samu akasi mai aiki bata zo ba.

Kakan yaran ya kwantar da su su uku yayi musu fyade inda har babbar sai da taji rauni a sasshen jikinta…kuma likita tace “mai yuwuwa ba za ta taba daukan ciki ba ko anan gaba idan ta girma tayi aure.”

Source www.pressLoaded.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here