A cikin masana’antar kannywood wani rikici ya ɓarke tsakanin babban furudusa Abubakar bashir mai shadda da jarumi Ali dawayya wanda mutane sunka fi sani da Aje kafteriya.

Wannan lamari a afuku ne shekaranjiya wanda a kullum shafin

Pressloaded.com yana kokari wajen kawo muku shahihin labari dauke da madogaro wanda baya kawo muku labarin ƙamzon kurege.

Wanda channel din tsakar gida ne ta kawo wannan bidiyo a shafinta na Youtube, wanda zaku ji irin wannan furodusa yake kumfar baki.

Ga bidiyo nan kasa.

Download Video Now
Source www.PressLoaded.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here