Connect with us

Videos

Ahmad Shanawa Soja Part 2 (Video)

Bamu Gajiba Kurin Gus Yau Da Zafi-Zafin MU Muke Dauke Da Wakar Mawaki Ahmada Shanawa Baban Kamas.

Idan Bazaku Mantaba Masu Bibiyar Posting Din Mu A Kwanakin Baya Munyi Posting Wakar #Soja_Mazan_Fama Ahmada Shanawa Yauma Gamu Dauke Da Waka Ta Biyunta.

Ahmada Shanawa Shima Ya CE Baza’a Barshi A Baya Ba Domin Allah Ya Bashi Baiwa Tari Kuma Yayi Godiya Ga Allah Da Ku Masoyan Sa Baki Daya.

Ga Video Wakar Nan Kuyi Download Kusha Kallo Lafiya 

Pls Share To Facebook Instagram Da WhatsApp.

DOWNLOAD MP3 NOW

Source www.PressLoaded.com

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending