Ga Wata Sabuwar Waka Da Masawakan APC Suka Fitar Domin Taya Dan Uwansu Murna Gwamnan Jahar Kano Kadimul Islam Dr Umar Abdullahi Ganduje Ya Baiwa Kanel Malami Anyimasa DG Special.

A Cikin Wannan Waka Zakuji Muryar Mawaka Kamar Haka:-

(1) Jamil Jadda

(2) Alfazazi

(3) Rarara

(4) Fati Kawo.

Tabbas Wannan Waka Sun Rerata Ne Domin Rikon Amana Da Kanel Malami Yake Yiwa Gwamman Kano Dr Umar Abdullahi Ganduje.

Ga Dai Wakar Nan Kasa Kuyi Download Kusha Sauraro Lafiya:-

Download Music Now
Source www.PressLoaded.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here