Connect with us

Hausa music

Dan Musa Ban-Gajiba

Hmmmm…..!!!! Kowa da Gwanin Sa Hat Wayau Dan Musa Ya CE Da Masoyansa Su Gyara Zama Daram Domin Bai-Gaji Ba, Taken Wakar Kenan.

Dan Musa Gombe Yace Daku Masoya Kuyi Hakuri Kuxo Ku Zauna Kuji Dame Yanzo Dashi Domin Sakone Zai Isar A Gareku Da Duniya Baki Daya.

Ga Baitukan Wakar Kadan Daga Cikin:-

(1) Da Walakin Bil-bili Da Hakora

(2) Hadari Sama Idan Ya Task Kowa Na Watsewa.

(3) Ban Gaji Ba.

(4) Idan Fada Yafi Karfinka Maida Shi Fada.

(5) Allah Rabamu Ganin Fadan Karshe.

DOWNLOAD MP3 NOW

.

Source www.PressLoaded.com

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending