Connect with us

Hausa music

Dan Musa Bulaliya

Masha Allah Barman Ku Da Kasancewa Tare Damu Masoya Wakokin Dan Musa Gombe, Da Masoyan Shafin PressLoaded.com.

A Yau Taken Wakar Dan Musa Gombe #Bulaliya Muke Dauke Da Ita Kuma Zata Kayatar Daku, Daga Jin Cewa Bulaliya.

Ga Kadan Daga Cikin Wakar:-

(1) Bulaliya

(2) Zafin Nema Bays Kawo Samu

(2) Baki Aikinsa Ya Furta Be

(3) in Kabiye Harshen Ka Malam To Harshenka Zai Janyoma

(4) Ba Duba Shekaru Ko Kan-Kanta Allah Baiwa Zai Baka.

(5) Rungumi Allo Almajiri

(6) In-Kaine Yau Almajiri Gobe Kaine Malami.

Dan Allah Masoya Kuyi Share Zuwa Facebook, WhatsApp, Instagram, Twitter Mungode Da Kasancewa Tare Damu.

DOWNLOAD MP3 NOW

 :-

Source www.PressLoaded.com

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending