Connect with us

Hausa music

Dan Musa Duniya Da Dadi

Yanzu Muka Soma Kawo Maku Wakokin Dan Musa Gombe.

Da Kyan Kallo Yau Munxo Da Wakar Ku Adon Gari Idan Babu Ku, Babu Gari Idan Kukayi Yawa Gari Ya Bace Duk A Cikin Shafin PressLoaded.

Dan Musa Ya rera Wannan Waka Ga Mata Domin Sune Jigon Jin Dasin Rayuwa, Haka Kuma Yayi Kira Ga Mata Suji Tsoron Allah. 

Ga Kadan Daga Cikin Baitukan Wakar:-

(1) Ni Dan Musa Inah Tsoron Mata

(2) Mubi Dai A Hamkali

(3) Idan Ba Haka Ba Mata Zasu Kaika Makabarta

(4) A Gaida Manyan Mata.

(5) Mata Sai A Hankali.

DOWNLOAD MP3 NOW

Source www.PressLoaded.com

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending