Connect with us

Hausa music

Dan Musa Gombe, Abin Tausayi Maraye

Published

on

Dan Musa Yau Yanzo Muku Da Wakar Tausayi Domin Idan Ka Saurara Sai Kayi Kwallah Da Jimami.

Domin Wannan Waka Ta Marayu CE Ko Kai Waye Kaji Toh Dole Ka Tausaya Rayuwa Haka Take Tafiya Wata Rana Kaine Wata Rana Kuwa Ba Kai Bane.

Duk Yadda In Mai Shafin PressLoaded Zan Baiyana Muku Wakar Yadda Take Toh Junta A Bakin Dan Musa Gombe Yafi, Hausawa Kance Waka A Bakin Mai Ita Tafi Dadi.

Baitukan Wakar:-

(1) Maraya

(2) Abin Tausayi Maraya

(3) Maraya Basuda Abinda Zasu Ci.

(4) Allah Sarki Maraya.

(5) Aji Tausayi Na Maraya.

(6) Mu Tausayawa Marayu Allah Zai Jinkan Mu.

DOWNLOAD MP3 NOW

Source www.PressLoaded.com

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending