Connect with us

Hausa music

Dan Musa Gombe Aku Mai Bakin Magan

Published

on

Tabbas Nasan Haka Zata Kasance Bayan Wakilinmu Na Shafin PressLoaded Ya Santa Da Dan Musa Gombe A Kano Zoo Road, Inda Ya Samun Cikakken Wasu Bayanai Game Da Dan Musa Gombe.

Wakilin Mu Ya Samu Wasu Bayanai Daga Dan Musa Gombe Gameda Irin Gwagwarmayar Da Yayi Da Fadi Tashi Domin Dukkan Mai Rai Yaneda Mahasada Da Kuma Masoya.

Idan Kukayi Download Na Wannan Wakar Zaku Fahimci Cewa Dan Musa Yasha Gwagwarmaya A Duniya Ta Bangarori Daban Daban.

Ga Wakar Nan Kasa Kusha Sauraro Lafiya Kada Ku Manta Kuyi Share Zuwa Facebook Instagram Da WhatsApp.

Mungode Da Kasancewa Tare Da Mu.

DOWNLOAD MP3 NOW

Source www.PressLoaded.com

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending