Connect with us

Hausa music

Dan Musa Gombe Rabbi Taimaki Dacijo

Published

on

Uhmm…….!! uhmmm….!!! Gyaran Murya Mukeyi Ba Magana Ba, Amman Daga Jinhaka Dole Da Walakin Goro A Cikin Miya.

Babu Wani Boye Boye Yau Tsarabar my Ta Dan Musa Gombe Dauke Muke Da Wakar Baba Buhari Shugaban Najeriya.

Masu Zagin Baba Toh Ga Dan Musa Gombe Da Sako A Gareku Domin Mawakin Ya Fadi gaskiya A Cikin Wakar Sa.

Kada Ku Gajiya Da Kasancewa Tare Damu Har kullin Bamuda Wani Fatan Da Ta Wuce Mu Faranta Muku Da Ni-Shadantarwa.

Ga Wakar Sakon Dan Musa Gombe Nan Ta Baba Buhari Ayi Sauraro Lafiya:-

:-

DOWNLOAD MP3 NOW

.

Source www.PressLoaded.com.ng

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending