Connect with us

Videos

Download Video Baban Chinedu Ya Cha-Chaki Pantami Da Kwankwaso

Published

on

Sabon Video Bayan Wata Rigima Ta Barke Tsakanin Malamin Addini Da Babban Dan Siyasa A Najeriya.

Idan Bazaku Mantaba Muyi Posting A Baya Inda Wata Rigima Ta Barke Tsakanin Kwankwaso Da Dr Ali Isah Pantami Indah Wasu Magoya Bayan Kwankwasiya Duke Zagin Dr Ali Isah Pantami Da Cewa Basuso.

Hakama Masoyan Dr Ali Isah Pantami Zuma Sunyi Nasu Zagi Da Tir Da Allah Wadai Da Cewa Kwankwaso Baisan Komai Ba Kamat Yadda Kafafen Zumunta Keta Cigaba Da Wallahfawa.

A Yau Shafin PressLoaded Yanzo Muku Da Wani Sabon Video Daga Jarumin Kannywood Kum Mawakin A Masana’antar Kannywood, Baban Chinedu Ya Saki Wani Zazzafan Sabon Video Gameda Kwankwaso Da Masoyan Dr Ali Isah Pantami.

Ga Video Nan NASA Kuyi Download Ku Tura Zuwa Facebook WhatsApp Da Instagram.

DOWNLOAD Video NOW

:-
Source www.PressLoaded.Com

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending