Connect with us

Politics Song

Jamil Jadda Baban Abba Kaci Zabe, (Music)

Published

on

:-Jamil Jadda Dan Garko Shine Jigon Uban Tafoyar Wakokin Dr Umar Abdullah Ganduje Gwamnan Kano.

:-A Yanzu Haka Jamil Jadda Garko Ya Saki Wannan Sabuwar Waka Domin Taya Mai Gidansa Ganduje Murnar Lashen Nasara A Kotu Da Aka Gudanar Yau 2-10-2019.

:-Mawakin Yayi Kalamai Masu Harshen Damo A Cikin Wakar Sa.

:-Zakuyi Ita Sauke Wannan Waka A Nan Domin Sauraro Yadda Mawakin Ke-Cin Moriyar Bakinsa.

Kada Ku Manta Kuyi Share Zuwa Facebook Instagram Da WhatsApp, Mungode.

:-

DOWNLOAD MP3 NOW

:-

Source www.PressLoaded.com

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending