Ga Wata Sabuwar Waka Daga (Alh Jamil Jadda Dan Garko ) Mawakin Da Yayi Fice A Cikin Wakokin Siyasa Na Kasar Najeriya Baku DaYa, Kuna Tare Da Shafin Pressloaded Shafin Da Yayi Fice Fagen Kawo Muku Wakokin Siyasa Da Na Zamani.

Wannan Waka An Rera Tane Zuwaga Gwamnan Jahar Kaduna (Ml Nasiru El-Rufa’i) Gwamna Mai Ci Yanzu 2019.

Ita Wannan Waka Mawakin Yana Nuni Da Cewa Nan Zuwa Gaba 2023 Zabin Su El-Rufa’i Zabin Su Yaje President, Domin Sunga Irin Nasa Kokari Da Yakeyi A Kaduna Da Ma Najeriya Baki Daya.

Fatan ‘Yan Kaduna Da Kewayenta Allah Ya Bashi Rikon. Najeriya A 2023.

Ga Wakar Nan Kasa Kuyi Download Ku Saurari Mawakin Yadda Yake Koda Gwamnan Kaduna.

Download Music Now

Source www.PressLoaded.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here