Connect with us

Politics Song

Jamil Jadda Garko Kaci Bulus Baba (Music)

Published

on

Kamar Yadda Jama’a Ke Ta Neman Hazikin Mawakin Siyasa Alh Jamil Jadda Garko Ya Fitar Musu Da Sabuwar Wakar Sa Mai Taken, ( Kaci Bulus Baba).

Shafin pressloaded.com Ya Samar Muku Wakar Daga Mawakin Kamar Yadda Ya Shedamuna Cewa Ga Tsarabar Sa Ta Baba Ganduje Da Masoyan Wakokinsa, Baki Daya.

Wannan Waka Idan Kuka Saurara Zakuji Irin Salon Iya Baki Da Iya Magana Da Mawakin Yazo Dashi A Cikin Wakar.

Kuyi Download Kuyi Share Zuwa Facebook, Twitter Da Instagram Da Sauran Kafafen Sada Zumunta Mungod.

:-

DOWNLOAD MP3 NOW

:-

:-

Source www.PressLoaded.com

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending