Connect with us

Hausa Gist

Karfin Maza Masu Saurin Kawowa

Zamu sanarda yanuwa dake fama da wannan matsalar magani fisabilillah batare da an kashe kudi dayawaba duk wanda yabi wannan hanyar insha Allah zai samu biyan bukata

Nafarko zaa samu man zaitun amma atabbata ansamu mai kyau sai asamu tafarnuwa sai cire wannan fatar ta bayanta sai daddatsata sannan azuba cikin man zaitun din arufe sosai bayan kwana biyar sai a bude a zuba man zaitun din cokali daya saman azzakarin sai acigaba da murza azzakarin da man kimanin minti goma kaji kamar zaka kawo to kada kabari ka kawo domin idan kakawo bazaimaka aikiba sai ka daina hakanan zaka cigaba da yin haka har tsawon sati daya daga nan insha Allah zaka ga chanji sosai dan Allah masu wannan matsala su jaraba wannan hanya zasu sha mamaki sannan duk wanda yasamu wannan sako yazama wajibi watsama duniya dumin yan uwa su amfana da wannan faida.

MAGANIN SAURIN INZALI GA MAZA

Maza da dama na fama da wannan matsala ta saurin kawowa maniyyi kafin matansu su kawo, kuma hakan na yin tasiri wajen rage dankon soyayya Saboda haka, duk wanda ke fama da wannan matsala ta saurin biyan bukata kafin Matarsa sai ya yi amfanin da ‘ya’yan bagaruwa don maganin wannan matsala.

Yadda zai yi shine, ya samu ‘ya’yan bagaruwa wadanda su ka bushe, ya daka su, ya ke zubawa a ruwa ya na sha, In Allah Ya nufa za a dace dan Allah duk wanda yasamu wannan sakon yazama wajibi ya watsama yanuwa sabida dayawan mutanen wannan zamani suna fama da wannan matsalar Allah yasa mudache Ameen.

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending