Connect with us

Videos

Martanin Baban Chinedu Ga Afakallahu, (Video)

Published

on

Shahararren jarumin shirya fina finai kuma mawakin siyasa karkashin jam’iyar apc babban chinedu ya mayar da martani mai zafi akan cewa kowa sai yazo yayi rigista na kungiyar masana’antar kannywood.

Wanda baban Chinedu yace wannan karya ne kai ba shugaban kannywood bane,kai ba kowa bane a masana’antar kannywood ba, Kai dan maulan yan fim ne ga yan siyasa.

Ga bidiyon kasa domin jin abinda yake  fadi da bakinsa, Ku Kalli Video Nan Kasa:-

Ku Kasance Tare Da Pressloaded Domin Samun Sabbabin Labaran Siyasa Da Wakoki.

Source www.PressLoaded.com

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending