Connect with us

Kannywood News

Martanin Hadiza Gabon, Ga Wanda Yace Yana Son Saduwa Da Irinta Uku A Rana

:- 

Wani ma’abocin shafin Twitter ya bayyana cewa idan aka yi nasarar samar da fasahar samar da kwafin mutum to shi zai sa a kawomai kalar Hadiza Gabon guda 3, 

:- Daya da safe daya da rana daya da dare, wannan rubutu da yayi ya dauki hankula ta yanda har itama Hadizar ta mayar da martani.

Hadizar ta ce mai Anya ba zai maka yawa ba?
Source www.PressLoaded.com 

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending