A Yau Ne Shahararen Mawakin Nan Na PDP Murtala Badamasi Mani Ya Kaiwa Abba Kabar Yusuf Ziyara A Kano Bayan Ya Dawo Daga Aikin Ajji Saudiya.

Wannan Ziyara  CE Da Ya Kai Masa Ta Sada Zumunta Da Karfafa Zaman Takewar Su Domin Cimmah Manufar Su Ta Alkairi.

Haka Kuma Mawakin Ya Rerama Abba Kabir Yusuf Wata Sabuwar Waka Mai Zafi, Wadda Yayiwa Lakabi Da #Babu_Sauran_Maja_A_Kano.

Ga Wakar Nan Kasa Kusha Sauraro Lafiya:-

Download Music Now

Kada Ku Manta Kuyi Share Zuwa Facebook, Twitter, Instagram Da Dai Sauran Social Network.


Source www.PressLoaded.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here