Pressloaded.com.ng Shafine Na Daya A Koda Yaushe Dake Kawo Muku Sabbin Wakokin Siyasa Domin Nishadantar Da Ku Da Ilimantarwa. Wanda Ya Rera Saka Shine (Murtala Badamasi Mani Jinin Katsinawa).

A Yau Ma Munzo Muku Da Wata Sabuwar Wakar Gwamnan Jahar Katsina Wadda Murtala Badamasi Mani Ya Shirya.

Kamar Dai Yadda Ankayiwa Abba Gida Gida Waka, Toh Hakama Shima masari An Fitar Masa Da Tashi Wakar Mai Tamkar Da Ta Abba Kabir Yusuf.

Wakar Zata Nishadantar Daku Da Son Jin Kalaman Dake Ciki. Kada Ku Manta Zaku Iya Share Zuwa Facebook, Twitter, Instagram Da Dai Sauran Social Media.

Download Music Now

Source www.PressLoaded.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here