Inah Godiya Ga Allah Madaukakin Sarkin Sammai Da Kassai Da Ya Bani Damar Da Sabuwar Wakata mai Taken ( Yarinya So Kiso Mai Sonki ).

Na Fitar Da Wannan Waka Domin Nuna Farin Cikina Ga Wata Kyauta Da Allah Ya Bani Na Wata Kyakyawar Budurwa Santaleliya.

Masoya  Na, Inah Godiya Ga Irin Soyayyar Da Kuke Nunamin Allah Ya Kara Muna Hankurin Zama Da Juna. kuci Gaba Da Kasancewa Tare Dani A Shafin Pressloaded.com Domin Samun Sababin Wakoki Na.

Ga Masu Neman Yimusu Wakar Biki Ko Suna Ko Wakar Siyasa Zaku Iya Tuntubar Mu A Wannan Email ( info@Pressloaded.com ) Nagode.

Ga Wakar Nan Kasa Kusha Sauraro Lafiya:-

Download Music Now
Source www.PressLoaded.Com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here