Connect with us

Kannywood News

Na Rantse Da Allah Duk Wanda Yazo Kamani Sai Na Tona Masa Asiri, inji Na Baraska

Tir Kashi Yau da Gobe Sai Allah Gaiya Aikin Taro Ayi A Gama, Yau Shafin PressLoaded.com.Ng Yazo Muku Da Wani Muhimmin Labari Mai Dunkule Da Ban Mamaki Wata Kila Zaiyuwa Wasu Dadi Wasu Kuwa Zai Bata Musu Rai.

kamar Dai Yadda Wakilin Mu Na Shafin Pressloaded.com.ng Ya Zanta Da Daya Daga Cikin ‘Yan Wasan Hausa Kannywood Mun Samu Labarin Cewa (Muhammad Mustafa Na Baraska) Yayi  Ikirari Da Cika Baki Cewa Duk Wanda Yazo Kamashi Zai Dan-Dana Kudar Sa Domin Koshi Sai Ya Tona Asirin Wanda Yanzo Kamashi Kamin Ya Amsa Laifin Da Ake Zarginsa Da Shi.

A Cikin Wani Video Jarumin Na Wasan Hausa Mustapha Na Baraska Ya Kara Da Cewa Ana Cima Abukansa Zarafi A Bisa Wani Dalili Da Bai Taka Kara Ya Karya Ba, A Banza Wofi.

Mustafa Na Baraska Yace Da Dukkan ‘Yan Uwa Maza Da Mata Na Brini Da Kauyuka Masoya Da Abukan Arziki Su Shirya Domin Zai Ballota Kuma Zai Tarwatsa Duk Wani Mara Gaskiya A Kannywood.

Ga Kadan Daga Cikin Video Da Jarumin Ke Cin Albarkacin Bakinsa Daga Shafin Pressloaded.com.Ng

Download Video Below:-

Download Video Now
Source www.PressLoaded.Com

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending