Connect with us

Hausa Gist

Raddin ‘Yan Kwankwasiya Bayan Rarara Ya Saki Sabon Video

Bayan Kammala Shari’a Tsakanin Abba Gida Gida Da Ganduje Wakin PressLoaded Ya Santa Sa Daya Daga Cikin ‘Yan Kaankwasiya Da Kuma Alh Dauda Adamu Kahutu Rarara Inda Ya Fitar Da Wani Sabin Video. 

:-
Fitar Video Ke Da Wuya Sai Dashi Daya Daga Cikin ‘Yan Kwankwasiya Yayi Tsokaci Kan Videon. Ga Abinda Yake Cewa Nan Kasa:-

=====>

Akwai lokaci  Ai komai gudun barewa bata wuce dajinta 

Kafinku anyi wasu haka kuma bayanku za ayi wasu 

Tarihi abin alfaharine 

Amma yakasu kashi biyu akwai kyakykyawan tarihi irin na kwankwaso 

Sannan akwai mummunan tarihi irin naku 

Wallahi bazakuwuce lokacinkuba komai wayanku komai kudinku komai basirarku komai karfinku gadayanku inajiyemuku ranarda zakufuskanci hukunci akan tun aduniya bisa irin aikinda kuka aikata 

kujerar mulki kamar kujerar askice kan kuhau wasu sunhau, ko asaukeku ko kusauka dakanku yazama dole kuma saikun girbi abinda kukashuka kairan au sharran 

Lokacinda zaizo nagaba kadan kunaji kuna gani kano tagagareku 

Musamman dai mawakin a p c wanda yakware wajan iya sarrafa harshe tahanyar cinzarafin wasu wannan shine babban kuskure kuma yayi kaurin suna akan haka, dolefa yanda mutum yayi hakaza ayimasa shiyasa idan kayi yabo kaima za ayabeka idan kayi zagi kaima za azageka.

Tabbas waka sanace tarifin asiri amma akwai hadari aciki idan,meyinta yakasa tsaftace harshansa

,tinjiya ake gyaran yau domin yau tayi kyau  sannan yau ake gyaran gobe domin gobe tayi kyau,

Hausawa nacewa tsalle daya akeyi afada rijiya amma sai ayi dubu ba a futoba

Allah yasa mudagane 

Allah yasa mudace 🙏🤝

Pls Kuyi Share…….

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending