Connect with us

Politics Song

Rarara A Kotu Ma Ganduje Ne, INEC Ma Ganduje Ne (Music)

Hahaha……!!! Tab Yau Kam Ta Faru Kurin-Gus, Sha-hararren Mawakin Nan Na Siyasa Mawakin Baba Buhari Kuma Mawakin APC Na Kasa, Alh Dauda Kahut Rarara Ya Fitar Da Wannan. sabuwar Waka Ta Ganduje Bayan Shigar Kotu Da Kwankwaso Da Abba Kabir Yusuf Sukayi.

An-Tabbatar Dacewa Ganduje Be Yaci Zabe Kuma Kotu Ta Tan-Tance Cewa Ganduje Ne Yaci Zabe, Babu Wani Sauran Ja-In-Ja.

Mawakin Rarara Yayi Shagube Da Kukan Kurciya A Cikin Wakar Sa, Dan Allah Masoya Wakokin Siyasa Kuyi Share Zuwa Facebook Instagram Da WhatsApp.

Kuna Tare Da Shafin PressLoaded Shafin Dake Kokarin Kawo Muku Sabin Wakokin Siyasa Da Na Zamani.

Ayi Sauraro Lafiya:—

:-

DOWNLOAD MP3 NOW

:-

Source www.PressLoaded.com.ng

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending