Tab Wani Aiki Sai Mai Shi, Shafin Pressloaded A Koda Yashe Gurinsa Ya Kayatar Da Ku Masoya Wakokin Siyasa Da Sakoin Zamani.

A Dai Dai Wannan Lokaci Muna Dajke Da Wata Sabuwar Waka Da Rarara Ya Dokawa Sarkin Bichi.

Rarara Ya Rera Wannan Waka Bayan Rikicin Dadin Sarautu Da Ganduje Yayi Kwanakin Baya.

Rarara Ya Fede Biri Daga Bindi Har Wutsiya A Cikin Wannan Waka, Domin Ya Koda Sarkin Bichi Mai Martaba.

Kuyi Download Wakar Kuji Da Kunen Ku:-

Download Music Now

Source www.PressLoaded.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here