Connect with us

Politics Song

Rarara Wakar Shari’ar Buhari Da Atiku, PDP Ta Buga

Published

on

Kamar yadda Shari’ar Kano Ta Gabata Tsakanin Abba Gida Gida Da Ganduje, Hakama Ankai Kashen Shari’ar Buhari Da Atiku Abubakar Turakin Adamawa.

Rarara Ya Cha-Chacki Atiku Abubakar Dan Takarar Shugaban Kasa A Karkashin PDP Jamiyar Adawa.

Kuyi Download Na Wannan Waka Domin Mawakin Jigo Uban Tafiyar Yaki Neman Zaben Buhari Rarara Yayi Shagube Da Kukan Kurciya.

Ga Kadan Daga Cikin Baitukan Wakar:-

(1) Hafixu Tarauni.

(2) Kubani Tambarin ‘Yan Do-Dorido

(3) Yanzu Ankar-Kare Shari’a.

(4) Yau Sunyi Faduwar Butar ‘Yan Tsha.

(5) APC CE Sama DPD Ta Buga.

Pls Kuyi Share Zuwa Facebook Instagram Da WhatsApp Mungode.

:-

:-

DOWNLOAD MP3 NOW

:-

Source www.PressLoaded.com.ng

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending