Connect with us

Politics Song

Wazirin Rarara Kano Bata Karbu Ba, (Music)

Published

on

Assalamu Alaikum Masoyan Wakokin Siyasa Da Masoyan Wakokin Wazirin Rarara Yahaya Madawaki.

Bayan Kammala Shari’a Tsakanin Abba Gida Gida Da Ganduje Wakilinmu Na Shafin PressLoaded Ya Samu Labarin Cewa Haryanzu Kano Tana Hannun Uban Abba Ganduje.

Bayan Haka Ne Na Hannun Damar Rarara Yahaya Madawaki Ya Fitar Da Tashi Gudun-Muwar Waka Domin Taya Ganduje Murnar Samun Nasarar A Kotu.

Ga Wakar Nan Kasa Kuyi Download Haka Zaliki Kuyi Share Zuwa Facebook Instagram Da WhatsApp.

Mungode:-

:-

:-

DOWNLOAD MP3 NOW

:-

Source www.PressLoaded.com.ng

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending