Connect with us

Kannywood News

‘Yan Kannywood Basusan ‘Yan Cin Su Ba, Inji Ibrahim Yala Da Baban Chinedu

Sha Hararrun Mawakan Siyasa Kuma Kuma Manya Masu Fada Aji A Ma’sana’antar Kannywood #Ibrahim Yala Da Baban Cinedu, Sunyi Tsokaci Da Cewa Members Na Kannywood Basu San ‘Yancin Kan Suba.

Ga Kadan Daga Cikin Abinda #Baban_Chinedu Yake Cewa:-

#Baban_Chinedu:- Allah kaine kasan Zuciyar ba wanka ya Allah kamayarwa da kowa mugun nufinsa akansa Ya Kafimu sanin daidai.

#Ibrahim_Yala:- Tuntuni na dade da gane ‘yan masana’antar kannywood Sam basu San ‘yancin su ba. 

:-Saboda kana film maker Wanda duniya ke kallon abinda kakeyi,kana kasuwancin ka a duniyance amma katsaya wata hukuma a karkashin gwamnatin jiha wai itace zata tsara maka yadda zakayi kasuwancin ka bayan bata taba taimakon ka da komai ba.

:-Irin wannan hukumar akwaita tuntuni a karkashin gwamnatin tarayya Wacce take karkashin dokokin kasar mu. 

:-Indai munayin wannan Sana’ar da ilimi tare da waye wa to a gaskiya yakamata mu farka musan cewa mu ba masu sanaa iya jihar kano bane.

:-kamata yayi musan cewa indai akwai hukumar tace fina finai a kasa to babu wata hukumar jiha data isa ta tsara mana dokokin sanaar mu. Wannan iya fahimta ta ce da nazarin da nayi akan halin da masana’antar film a arewa take yanzu.

Kalli Videon Rigimar Rashin Yin Register A Matsayin Members Na Kannywood A an an NASA:-

Source www.pressloaded.com

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending